A carregar...
Pressione e Mantenha para Arrastar |
|||
Clique aqui para fechar |
Pergunta 1 Relatório
Tambayoyi a kan ADABIN BAKA Hausa
A ina yara mata suke waƙe-waƙensu na gaɗa?
Detalhes da Resposta
Pergunta 2 Relatório
A karanta waɗannan labaru, sannan a amsa tambayoyin da suka biyo kowannensu.
‘‘Ba neman aure ke da wuya ba, shigaka-fito’’. Ka ga shiga-ka-fito ɗin nan, lallai shiga-ka-fito ɗin ne! Domin aljihu kan jigata kafin a kai ga biki. Tuddan da al’ada ta tanada, waɗanda dole sai an haye su, suna da yawa.
Yanzu ɗauki misalin kayan na–gani-inaso, wato ’yan kayan nan da ake shiryawa a kai gidan su yarinya a karon farko. Ma’anar yin haka, wai iyaye su san cewa manemin auren ’yarsu da gaske yake. To, ina dole ga yin haka? Da can da yake zuwa yana zance da ’yarsu yana yi mata hasafi, ba a san da gaske yake ba?
Gangaro kan kayan toshi. Nan ma tsabagen kuɗi ake kashewa a sayi suturu da kayan shafe-shafe a kai wa yarinya. Kada fa ka ce zuwa zance da manemi yake yana yi wa yarinya kyauta mako-mako, shi ke nan, ya wadatar. Ina, ko kaɗan!
Kada ka mance da kuɗin gaisuwar iyaye da dukiyar aure kafin a yi baiko da sa ranar biki. Kuɗi ne maɗiɗɗiki ake tanada a kai wa iyayen yarinya da niyyar dai wannan abu da aka ambata.
Duk bayan wannan, ana sa ranar aure, manemin yarinya ya dosa karakaina ke nan daga wannan gida zuwa wancan, ko ma wannan gari zuwa wancan da sunan gayar da iyaye da kakanninta, wai don su san shi. I, za su san shi mana, tun da ba yana zuwa ne ziƙau ba! Da zarar biki ya kawo jiki kuma, uwa-uba za a shirya kayan lefe na fitar hankali a kai wa yarinya. Nan ma dukiya ake narkawa.
Haƙiƙa duk waɗannan abubuwa al’ada ce kawai ta ƙaƙaba wa al’umma. Ai ta fuskar dukiya, muhimmin abu ga aure, sadaki. Amma abin takaici, yanzu an yi masa mahalli a can ƙarshen sahu!
Ziƙau a labarin na nufin
Detalhes da Resposta
Pergunta 3 Relatório
Tambayoyi a kan ADABIN BAKA Hausa
Wanne ne gaskiya dangane da ƙissa?
Detalhes da Resposta
Pergunta 4 Relatório
RUBUTACCEN ADABI: ZUBE
Marubucin Shaihu Umar ya yi amfani da salon harshe mai
Detalhes da Resposta
Pergunta 5 Relatório
WAƘA
Mene ne jigon ‘Waƙar Hana Zalunci’ ta Salihu Kwantagora a Waƙoƙin Hausa?
Detalhes da Resposta
Pergunta 6 Relatório
HARSHE : NAHAWU
Mene ne mabuɗin jumla?
Detalhes da Resposta
Mene ne mabuɗin jumla an haɗa da 'Yankin suna'. Mabuɗin jumla ne a fagen harshen Hausa. Yana bayyana cewa mene ne aikin (synonym) da nahawu. 'Yankin suna' yana bayar da cewa mene ne kowane aikin (synonym) da suna. Haka kuma zai bayyana yadda mene ne da nahawu suka tafi aiki a cikin fasaha ta Hausa.
Pergunta 7 Relatório
A karanta waɗannan labaru, sannan a amsa tambayoyin da suka biyo kowannensu.
A karkara da ma wasu manyan garuruwa ƙalilan, mutane kan haɗu su riƙa cin abinci tare. Akan zaɓi gidan mutum ɗaya daga cikinsu ya zama shi ne matattara. Mutumin da aka zaɓi gidansa, kusan shi ne shugaba, kuma ya fi kowa yawan shekaru. A wasu lokuta kuma, ana duba gidan da ya fi yalwa, ko ya fi zama kan hanya, babu wahala sosai zuwa gidan, musamman da damina.
A wurin haɗuwa a ci abinci tare, kowane magidanci zai kawo abincin da aka dafa a gidansa, wanda ya fi shiga. Nan fa matan da suka ƙware suke shan yabo da godiya. Waɗanda ba su iya ba kuwa, aiki ya gan su da kuma takaici. Saboda wasu mazan kan yi wa matansu gori. Ba nan ma abin ya tsaya ba, rashin iya abincin nan na iya haddasa mutuwar aure, idan ba a kai hankali nesa ba. Al’amari ya yi muni ke nan.
Cikin abubuwan da ake kawowa, akwai tuwo da shinkafa da fate da ɗan wake da dambu da alkubus da doya da taliya da kuma makaroni. Ana kawo wasu daga cikin waɗannan nau’o’in abinci tare da miya, wasu kuma a siffar dafa-duka. Duka dai wannan, ya danganta da irin cefanen da maigida ya yi. Akwai alfanu babba game da wannan zama. Da farko, akwai kyautata dangantaka da zaman tare. Ana kuma taimakon juna ta hanyar tattauna matsalolin da suka addabe su. Wanda ma ba ya da ƙarfin yin abinci wani lokaci, ba zai tagayyara ba, zai sami abin da zai ci a wajen.
Babbar fa’idar cin abinci tare, ita ce
Detalhes da Resposta
Pergunta 9 Relatório
WASAN KWAIKWAYO
‘‘Wane ne ya ce da kai babu bashi tsakaninmu da kai! Ina gidana na bakin kasuwa wanda na gada daga wurin ubanmu ?’’
A ina ake wannan magana a Jatau Na Kyallu na S. Maƙarfi?
Detalhes da Resposta
Pergunta 10 Relatório
Tambayoyi a kan AL’ADU
Daga cikin muhimman ayyukan waziri, akwai
Detalhes da Resposta
The question is asking which of the following is one of the important duties of a Waziri: - saukar da baƙi (oversight of the palace guards) - ɗaukar nauyin baƙi (management of the palace kitchen) - ba wa sarki shawara (advising the king) - kula da gidan sarki (supervision of the king's palace) To answer the question, one needs to identify the duty that is important for a Waziri. Option "ba wa sarki shawara" means advising the king, which is an important role of the Waziri as he is the chief advisor to the king. Therefore, the correct answer is "ba wa sarki shawara".
Pergunta 11 Relatório
A karanta waɗannan labaru, sannan a amsa tambayoyin da suka biyo kowannensu.
‘‘Ba neman aure ke da wuya ba, shigaka-fito’’. Ka ga shiga-ka-fito ɗin nan, lallai shiga-ka-fito ɗin ne! Domin aljihu kan jigata kafin a kai ga biki. Tuddan da al’ada ta tanada, waɗanda dole sai an haye su, suna da yawa.
Yanzu ɗauki misalin kayan na–gani-inaso, wato ’yan kayan nan da ake shiryawa a kai gidan su yarinya a karon farko. Ma’anar yin haka, wai iyaye su san cewa manemin auren ’yarsu da gaske yake. To, ina dole ga yin haka? Da can da yake zuwa yana zance da ’yarsu yana yi mata hasafi, ba a san da gaske yake ba?
Gangaro kan kayan toshi. Nan ma tsabagen kuɗi ake kashewa a sayi suturu da kayan shafe-shafe a kai wa yarinya. Kada fa ka ce zuwa zance da manemi yake yana yi wa yarinya kyauta mako-mako, shi ke nan, ya wadatar. Ina, ko kaɗan!
Kada ka mance da kuɗin gaisuwar iyaye da dukiyar aure kafin a yi baiko da sa ranar biki. Kuɗi ne maɗiɗɗiki ake tanada a kai wa iyayen yarinya da niyyar dai wannan abu da aka ambata.
Duk bayan wannan, ana sa ranar aure, manemin yarinya ya dosa karakaina ke nan daga wannan gida zuwa wancan, ko ma wannan gari zuwa wancan da sunan gayar da iyaye da kakanninta, wai don su san shi. I, za su san shi mana, tun da ba yana zuwa ne ziƙau ba! Da zarar biki ya kawo jiki kuma, uwa-uba za a shirya kayan lefe na fitar hankali a kai wa yarinya. Nan ma dukiya ake narkawa.
Haƙiƙa duk waɗannan abubuwa al’ada ce kawai ta ƙaƙaba wa al’umma. Ai ta fuskar dukiya, muhimmin abu ga aure, sadaki. Amma abin takaici, yanzu an yi masa mahalli a can ƙarshen sahu!
Tuddai nawa na neman aure aka ambata?
Detalhes da Resposta
Pergunta 12 Relatório
RUBUTACCEN ADABI: ZUBE
Abu na farko cikin ashirin da Waziri Aku ya faɗa wa ɗansa Fasih, a Magana Jari Ce Na III, na A. Imam, shi ne
Detalhes da Resposta
Pergunta 13 Relatório
Tambayoyi a kan ADABIN BAKA Hausa
Yadda ake samun tatsuniya a bakunan tsofaffi, haka ake samun ƙissa a bakunan malaman
Detalhes da Resposta
Pergunta 14 Relatório
WAƘA
Babban amsa-amon waƙar ‘Mu Sha Falala’ ta Sarkin Zazzau Aliyu Ɗansidi a Waƙoƙin Hausa, shi ne
Detalhes da Resposta
Pergunta 15 Relatório
WASAN KWAIKWAYO
An tsara rubutun wasannin Zaman Duniya Iyawa Ne na Y. Ladan
Detalhes da Resposta
Pergunta 18 Relatório
A karanta waɗannan labaru, sannan a amsa tambayoyin da suka biyo kowannensu.
A karkara da ma wasu manyan garuruwa ƙalilan, mutane kan haɗu su riƙa cin abinci tare. Akan zaɓi gidan mutum ɗaya daga cikinsu ya zama shi ne matattara. Mutumin da aka zaɓi gidansa, kusan shi ne shugaba, kuma ya fi kowa yawan shekaru. A wasu lokuta kuma, ana duba gidan da ya fi yalwa, ko ya fi zama kan hanya, babu wahala sosai zuwa gidan, musamman da damina.
A wurin haɗuwa a ci abinci tare, kowane magidanci zai kawo abincin da aka dafa a gidansa, wanda ya fi shiga. Nan fa matan da suka ƙware suke shan yabo da godiya. Waɗanda ba su iya ba kuwa, aiki ya gan su da kuma takaici. Saboda wasu mazan kan yi wa matansu gori. Ba nan ma abin ya tsaya ba, rashin iya abincin nan na iya haddasa mutuwar aure, idan ba a kai hankali nesa ba. Al’amari ya yi muni ke nan.
Cikin abubuwan da ake kawowa, akwai tuwo da shinkafa da fate da ɗan wake da dambu da alkubus da doya da taliya da kuma makaroni. Ana kawo wasu daga cikin waɗannan nau’o’in abinci tare da miya, wasu kuma a siffar dafa-duka. Duka dai wannan, ya danganta da irin cefanen da maigida ya yi. Akwai alfanu babba game da wannan zama. Da farko, akwai kyautata dangantaka da zaman tare. Ana kuma taimakon juna ta hanyar tattauna matsalolin da suka addabe su. Wanda ma ba ya da ƙarfin yin abinci wani lokaci, ba zai tagayyara ba, zai sami abin da zai ci a wajen.
A labarin, nau’o’in abinci nawa aka lissafa?
Detalhes da Resposta
Pergunta 19 Relatório
Tambayoyi a kan ADABIN BAKA Hausa
‘‘Neman magana, an ce da ’’
Detalhes da Resposta
Pergunta 20 Relatório
WAƘA
‘‘Mu tsere wa ci uku nana, ba Mu abincimmu babu ha’inci.’’
A wannan baiti na waƙar ‘Mu Yaƙi Jahilci’ ta Waƙoƙin Mu’azu Haɗeja, an yi amfani da
Detalhes da Resposta
Pergunta 21 Relatório
Tambayoyi a kan ADABIN BAKA Hausa
Wanne ne habaici daga cikin waɗannan?
Detalhes da Resposta
Daga cikin waɗannan, "Ƙaton kai kamar tulu" wani habaici ne. Habaici wani lokaci ya dace a matsayin al’umma, amma yana tsare yana zuwa. Wani abu ne da ke kwarewa ga abin da yake so ya yi, da na musamman a cikin soyayyar Hausawa. Habaici an je shi ne daga matasa da suka gano cewa babu wani kai aiki ne da ya kamata a yi ta hanyar ƙarfin masu aiki. Yana kamar wani kai da ya fi tsere matsalar jiki, idan an kai shi a matsayin al’umma. Ana sami yawa daga cikin shirin Hausa da ke sauke a shafin Dandalin Siyasa na BBC a Najeriya.
Pergunta 22 Relatório
Tambayoyi a kan ADABIN BAKA Hausa
Su wa suka fi yin waƙoƙin talla?
Detalhes da Resposta
Pergunta 23 Relatório
A karanta waɗannan labaru, sannan a amsa tambayoyin da suka biyo kowannensu.
‘‘Ba neman aure ke da wuya ba, shigaka-fito’’. Ka ga shiga-ka-fito ɗin nan, lallai shiga-ka-fito ɗin ne! Domin aljihu kan jigata kafin a kai ga biki. Tuddan da al’ada ta tanada, waɗanda dole sai an haye su, suna da yawa.
Yanzu ɗauki misalin kayan na–gani-inaso, wato ’yan kayan nan da ake shiryawa a kai gidan su yarinya a karon farko. Ma’anar yin haka, wai iyaye su san cewa manemin auren ’yarsu da gaske yake. To, ina dole ga yin haka? Da can da yake zuwa yana zance da ’yarsu yana yi mata hasafi, ba a san da gaske yake ba?
Gangaro kan kayan toshi. Nan ma tsabagen kuɗi ake kashewa a sayi suturu da kayan shafe-shafe a kai wa yarinya. Kada fa ka ce zuwa zance da manemi yake yana yi wa yarinya kyauta mako-mako, shi ke nan, ya wadatar. Ina, ko kaɗan!
Kada ka mance da kuɗin gaisuwar iyaye da dukiyar aure kafin a yi baiko da sa ranar biki. Kuɗi ne maɗiɗɗiki ake tanada a kai wa iyayen yarinya da niyyar dai wannan abu da aka ambata.
Duk bayan wannan, ana sa ranar aure, manemin yarinya ya dosa karakaina ke nan daga wannan gida zuwa wancan, ko ma wannan gari zuwa wancan da sunan gayar da iyaye da kakanninta, wai don su san shi. I, za su san shi mana, tun da ba yana zuwa ne ziƙau ba! Da zarar biki ya kawo jiki kuma, uwa-uba za a shirya kayan lefe na fitar hankali a kai wa yarinya. Nan ma dukiya ake narkawa.
Haƙiƙa duk waɗannan abubuwa al’ada ce kawai ta ƙaƙaba wa al’umma. Ai ta fuskar dukiya, muhimmin abu ga aure, sadaki. Amma abin takaici, yanzu an yi masa mahalli a can ƙarshen sahu!
Yaushe manemin yarinya ke zuwa gayar da iyaye da kakanninta?
Detalhes da Resposta
Pergunta 24 Relatório
WAƘA
Jigon waƙar ‘‘Mu Sha Falala’’ ta Sarkin Zazzau Aliyu Ɗansidi a Waƙoƙin Hausa, shi ne
Detalhes da Resposta
The song "Mu Sha Falala" by Sarkin Zazzau Aliyu Dansidi is a type of music known as "Waƙoƙin Hausa," which is a traditional genre of music in the Hausa language. It is a form of praise song that is often used to celebrate important events or people. In this case, it is likely that the song is praising the achievements or virtues of the Sarkin Zazzau Aliyu Dansidi. Therefore, the label that best describes the song is "faɗakarwa," which means "praise."
Pergunta 25 Relatório
RUBUTACCEN ADABI: ZUBE
Abin da ya mamaye labarin Shaihu Umar shi ne
Detalhes da Resposta
Pergunta 26 Relatório
Tambayoyi a kan AL’ADU
Kwana nawa mace ke yi a lokacin takaba?
Detalhes da Resposta
Pergunta 27 Relatório
A karanta waɗannan labaru, sannan a amsa tambayoyin da suka biyo kowannensu.
A karkara da ma wasu manyan garuruwa ƙalilan, mutane kan haɗu su riƙa cin abinci tare. Akan zaɓi gidan mutum ɗaya daga cikinsu ya zama shi ne matattara. Mutumin da aka zaɓi gidansa, kusan shi ne shugaba, kuma ya fi kowa yawan shekaru. A wasu lokuta kuma, ana duba gidan da ya fi yalwa, ko ya fi zama kan hanya, babu wahala sosai zuwa gidan, musamman da damina.
A wurin haɗuwa a ci abinci tare, kowane magidanci zai kawo abincin da aka dafa a gidansa, wanda ya fi shiga. Nan fa matan da suka ƙware suke shan yabo da godiya. Waɗanda ba su iya ba kuwa, aiki ya gan su da kuma takaici. Saboda wasu mazan kan yi wa matansu gori. Ba nan ma abin ya tsaya ba, rashin iya abincin nan na iya haddasa mutuwar aure, idan ba a kai hankali nesa ba. Al’amari ya yi muni ke nan.
Cikin abubuwan da ake kawowa, akwai tuwo da shinkafa da fate da ɗan wake da dambu da alkubus da doya da taliya da kuma makaroni. Ana kawo wasu daga cikin waɗannan nau’o’in abinci tare da miya, wasu kuma a siffar dafa-duka. Duka dai wannan, ya danganta da irin cefanen da maigida ya yi. Akwai alfanu babba game da wannan zama. Da farko, akwai kyautata dangantaka da zaman tare. Ana kuma taimakon juna ta hanyar tattauna matsalolin da suka addabe su. Wanda ma ba ya da ƙarfin yin abinci wani lokaci, ba zai tagayyara ba, zai sami abin da zai ci a wajen.
A labarin, kalmar ƙware na daidai da
Detalhes da Resposta
Pergunta 28 Relatório
RUBUTACCEN ADABI: ZUBE
Tsirar da Shaihu Umar ya yi shi kaɗai bayan hadari, ta ba da damar
Detalhes da Resposta
Pergunta 29 Relatório
WASAN KWAIKWAYO
‘‘Malam Jatau, ka san yarinyar nan da ke zaune a ƙusurwar ɗaki, ga ta can ta leƙo da kanta ta taga?’’
Wanda ya yi wannan magana a Jatau Na Kyallu na S. Maƙarfi, shi ne
Detalhes da Resposta
Pergunta 32 Relatório
Tambayoyi a kan AL’ADU
Ana fitar da mataccen jini daga jiki ta hanyar
Detalhes da Resposta
Pergunta 33 Relatório
Tambayoyi a kan ADABIN BAKA Hausa
‘‘Na haƙa ta ƙi haƙo, na rufe ta ƙi rufo.’’
Detalhes da Resposta
Pergunta 34 Relatório
RUBUTACCEN ADABI: ZUBE
Wane ne tauraron labarin ‘Kwaɗayi Mabuɗin Wahala…’ na Magana Jari Ce Na III na A. Imam ?
Detalhes da Resposta
Pergunta 35 Relatório
Tambayoyi a kan AL’ADU
Wanda shaƙuwar abota ta haɗa ku, shine
Detalhes da Resposta
Pergunta 36 Relatório
Tambayoyi a kan ADABIN BAKA Hausa
Wane rukunin waƙoƙin mata aka fi sani da batsa da zage-zage?
Detalhes da Resposta
Pergunta 37 Relatório
Tambayoyi a kan AL’ADU
Wanne ne bare daga cikin magungunan da magori ke bayarwa?
Detalhes da Resposta
The question is asking for one of the materials that are commonly used to make brooms. In this case, "Sassaƙe," "Turare," and "Laya" are all Hausa words for different types of broomsticks, while "Shafi" is not typically used as a material for brooms. Therefore, the correct answer is one of the first three options: Sassaƙe, Turare, or Laya.
Pergunta 39 Relatório
A karanta waɗannan labaru, sannan a amsa tambayoyin da suka biyo kowannensu.
A karkara da ma wasu manyan garuruwa ƙalilan, mutane kan haɗu su riƙa cin abinci tare. Akan zaɓi gidan mutum ɗaya daga cikinsu ya zama shi ne matattara. Mutumin da aka zaɓi gidansa, kusan shi ne shugaba, kuma ya fi kowa yawan shekaru. A wasu lokuta kuma, ana duba gidan da ya fi yalwa, ko ya fi zama kan hanya, babu wahala sosai zuwa gidan, musamman da damina.
A wurin haɗuwa a ci abinci tare, kowane magidanci zai kawo abincin da aka dafa a gidansa, wanda ya fi shiga. Nan fa matan da suka ƙware suke shan yabo da godiya. Waɗanda ba su iya ba kuwa, aiki ya gan su da kuma takaici. Saboda wasu mazan kan yi wa matansu gori. Ba nan ma abin ya tsaya ba, rashin iya abincin nan na iya haddasa mutuwar aure, idan ba a kai hankali nesa ba. Al’amari ya yi muni ke nan.
Cikin abubuwan da ake kawowa, akwai tuwo da shinkafa da fate da ɗan wake da dambu da alkubus da doya da taliya da kuma makaroni. Ana kawo wasu daga cikin waɗannan nau’o’in abinci tare da miya, wasu kuma a siffar dafa-duka. Duka dai wannan, ya danganta da irin cefanen da maigida ya yi. Akwai alfanu babba game da wannan zama. Da farko, akwai kyautata dangantaka da zaman tare. Ana kuma taimakon juna ta hanyar tattauna matsalolin da suka addabe su. Wanda ma ba ya da ƙarfin yin abinci wani lokaci, ba zai tagayyara ba, zai sami abin da zai ci a wajen.
Mata na kuɓuta daga gorin mazansu saboda iya
Detalhes da Resposta
Pergunta 40 Relatório
A karanta waɗannan labaru, sannan a amsa tambayoyin da suka biyo kowannensu.
‘‘Ba neman aure ke da wuya ba, shigaka-fito’’. Ka ga shiga-ka-fito ɗin nan, lallai shiga-ka-fito ɗin ne! Domin aljihu kan jigata kafin a kai ga biki. Tuddan da al’ada ta tanada, waɗanda dole sai an haye su, suna da yawa.
Yanzu ɗauki misalin kayan na–gani-inaso, wato ’yan kayan nan da ake shiryawa a kai gidan su yarinya a karon farko. Ma’anar yin haka, wai iyaye su san cewa manemin auren ’yarsu da gaske yake. To, ina dole ga yin haka? Da can da yake zuwa yana zance da ’yarsu yana yi mata hasafi, ba a san da gaske yake ba?
Gangaro kan kayan toshi. Nan ma tsabagen kuɗi ake kashewa a sayi suturu da kayan shafe-shafe a kai wa yarinya. Kada fa ka ce zuwa zance da manemi yake yana yi wa yarinya kyauta mako-mako, shi ke nan, ya wadatar. Ina, ko kaɗan!
Kada ka mance da kuɗin gaisuwar iyaye da dukiyar aure kafin a yi baiko da sa ranar biki. Kuɗi ne maɗiɗɗiki ake tanada a kai wa iyayen yarinya da niyyar dai wannan abu da aka ambata.
Duk bayan wannan, ana sa ranar aure, manemin yarinya ya dosa karakaina ke nan daga wannan gida zuwa wancan, ko ma wannan gari zuwa wancan da sunan gayar da iyaye da kakanninta, wai don su san shi. I, za su san shi mana, tun da ba yana zuwa ne ziƙau ba! Da zarar biki ya kawo jiki kuma, uwa-uba za a shirya kayan lefe na fitar hankali a kai wa yarinya. Nan ma dukiya ake narkawa.
Haƙiƙa duk waɗannan abubuwa al’ada ce kawai ta ƙaƙaba wa al’umma. Ai ta fuskar dukiya, muhimmin abu ga aure, sadaki. Amma abin takaici, yanzu an yi masa mahalli a can ƙarshen sahu!
Shiga-ka-fito wajen neman aure ta fi alaƙa da
Detalhes da Resposta
Pergunta 41 Relatório
WAƘA
‘‘Shi ke sa ƙasa ta koma baya, Cikin duniya da lalaci’’
Wane abu mawaƙin nan yake nufi a wannan baiti daga Waƙoƙin Mu’azu Haɗeja?
Detalhes da Resposta
Pergunta 42 Relatório
Tambayoyi a kan AL’ADU
Daga cikin waɗannan bukukuwa a wanne ne ake ɗauri?
Detalhes da Resposta
Pergunta 43 Relatório
WASAN KWAIKWAYO
‘‘Yanzu tun abin nan Geda, me kike jira ba ki mayar da yarinyar nan ɗakinta ba?’’
Wa ya faɗi wannan magana a wasan ‘Bari Ba Shegiya Ba Ce’ na Zaman Duniya Iyawa Ne na Y. Ladan ?
Detalhes da Resposta
Pergunta 44 Relatório
WASAN KWAIKWAYO
Mene ne jigon Jatau Na Kyallu na S. Maƙarfi?
Detalhes da Resposta
Pergunta 45 Relatório
A karanta waɗannan labaru, sannan a amsa tambayoyin da suka biyo kowannensu.
‘‘Ba neman aure ke da wuya ba, shigaka-fito’’. Ka ga shiga-ka-fito ɗin nan, lallai shiga-ka-fito ɗin ne! Domin aljihu kan jigata kafin a kai ga biki. Tuddan da al’ada ta tanada, waɗanda dole sai an haye su, suna da yawa.
Yanzu ɗauki misalin kayan na–gani-inaso, wato ’yan kayan nan da ake shiryawa a kai gidan su yarinya a karon farko. Ma’anar yin haka, wai iyaye su san cewa manemin auren ’yarsu da gaske yake. To, ina dole ga yin haka? Da can da yake zuwa yana zance da ’yarsu yana yi mata hasafi, ba a san da gaske yake ba?
Gangaro kan kayan toshi. Nan ma tsabagen kuɗi ake kashewa a sayi suturu da kayan shafe-shafe a kai wa yarinya. Kada fa ka ce zuwa zance da manemi yake yana yi wa yarinya kyauta mako-mako, shi ke nan, ya wadatar. Ina, ko kaɗan!
Kada ka mance da kuɗin gaisuwar iyaye da dukiyar aure kafin a yi baiko da sa ranar biki. Kuɗi ne maɗiɗɗiki ake tanada a kai wa iyayen yarinya da niyyar dai wannan abu da aka ambata.
Duk bayan wannan, ana sa ranar aure, manemin yarinya ya dosa karakaina ke nan daga wannan gida zuwa wancan, ko ma wannan gari zuwa wancan da sunan gayar da iyaye da kakanninta, wai don su san shi. I, za su san shi mana, tun da ba yana zuwa ne ziƙau ba! Da zarar biki ya kawo jiki kuma, uwa-uba za a shirya kayan lefe na fitar hankali a kai wa yarinya. Nan ma dukiya ake narkawa.
Haƙiƙa duk waɗannan abubuwa al’ada ce kawai ta ƙaƙaba wa al’umma. Ai ta fuskar dukiya, muhimmin abu ga aure, sadaki. Amma abin takaici, yanzu an yi masa mahalli a can ƙarshen sahu!
Manufar na-gani-ina-so, ita ce bayyana
Detalhes da Resposta
Pergunta 46 Relatório
A karanta waɗannan labaru, sannan a amsa tambayoyin da suka biyo kowannensu.
A karkara da ma wasu manyan garuruwa ƙalilan, mutane kan haɗu su riƙa cin abinci tare. Akan zaɓi gidan mutum ɗaya daga cikinsu ya zama shi ne matattara. Mutumin da aka zaɓi gidansa, kusan shi ne shugaba, kuma ya fi kowa yawan shekaru. A wasu lokuta kuma, ana duba gidan da ya fi yalwa, ko ya fi zama kan hanya, babu wahala sosai zuwa gidan, musamman da damina.
A wurin haɗuwa a ci abinci tare, kowane magidanci zai kawo abincin da aka dafa a gidansa, wanda ya fi shiga. Nan fa matan da suka ƙware suke shan yabo da godiya. Waɗanda ba su iya ba kuwa, aiki ya gan su da kuma takaici. Saboda wasu mazan kan yi wa matansu gori. Ba nan ma abin ya tsaya ba, rashin iya abincin nan na iya haddasa mutuwar aure, idan ba a kai hankali nesa ba. Al’amari ya yi muni ke nan.
Cikin abubuwan da ake kawowa, akwai tuwo da shinkafa da fate da ɗan wake da dambu da alkubus da doya da taliya da kuma makaroni. Ana kawo wasu daga cikin waɗannan nau’o’in abinci tare da miya, wasu kuma a siffar dafa-duka. Duka dai wannan, ya danganta da irin cefanen da maigida ya yi. Akwai alfanu babba game da wannan zama. Da farko, akwai kyautata dangantaka da zaman tare. Ana kuma taimakon juna ta hanyar tattauna matsalolin da suka addabe su. Wanda ma ba ya da ƙarfin yin abinci wani lokaci, ba zai tagayyara ba, zai sami abin da zai ci a wajen.
Mutumin da ake haɗuwa, a ci abinci gidansa, yana matsayin
Detalhes da Resposta
Daga labarin da aka rubuta, mutumin da ake haɗuwa ya ci abinci tare a gidansa, kuma kusan shi ne shugaba. Shugaba shi ne mutumin da aka haɗu a cikin labarin. Ana samu tsarin shugaba a wurin haɗuwa a gidan matansu. Ana kawo abincin da aka dafa a gidansa, wanda kowane magidanci zai kawo abincin da ya fi shiga. Ana yi matsayin shugaba ta hanyar tattauna matsalolin da suka addabe su. So, the answer is Shugaba.
Pergunta 47 Relatório
HARSHE : NAHAWU
A lafazin kalma, wane wasali ke gan?anta |g|?
Detalhes da Resposta
Pergunta 48 Relatório
HARSHE : NAHAWU
Idan aka kira mutum inuwar giginya ana nufin ba ya kyautata wa
Detalhes da Resposta
Pergunta 49 Relatório
Tambayoyi a kan AL’ADU
Wace sana’a ce aka fi sanin mata zalla da yi?
Detalhes da Resposta
Pergunta 50 Relatório
Tambayoyi a kan AL’ADU
Akan kira ɗan da aka haifa bayan tagwaye
Detalhes da Resposta
Gostaria de prosseguir com esta ação?