Wird geladen....
Drücken und Halten zum Ziehen |
|||
Hier klicken, um zu schließen |
Frage 1 Bericht
Tambayoyi a kan AL’ADU
Sanya bante ga yara maza a al’adar Bahaushe, na faruwa ne daga
Antwortdetails
Saboda ya girma.
Frage 2 Bericht
HARSHE: NAHAWU
Lokaci Na Yanzu II shi ne mai manunin lokaci
Antwortdetails
Saboda ana cikin aikin ba a kare ba.
Frage 3 Bericht
WASAN KWAIKWAYO
An tsara Kukan Kurciya na M. B. Bambale
Antwortdetails
Kukan kuraiya na M.B Bambale ya yi amfani da kashi-kashi da kuma fitowa a wasan.
Frage 4 Bericht
WAKA
Marubucin ‘Waƙar Zambon ƙazama’ ta zaɓaɓɓun Waƙoƙin Da Da Na Yanzu na D. Abdulkadir ya nuna cewa mata ƙazamai suna nuna ƙazantarsu ta
Antwortdetails
Kamar yadda ya zo a bauti na 10 zababbun wakokin Da doone yan
Ran girkinki ba akoshi do jibi, Shi namom miji ki cinye a tsame.
Frage 5 Bericht
HARSHE: NAHAWU
A kalmar marubuciya, akwai ɗafi.
Antwortdetails
Dafo-goshi-ma = marubuciya
Dafo-keyo-iya.
Frage 6 Bericht
Tambayoyi a kan ADABIN BAKA
Labarin kura da akuya da harawa yana cikin nau’in labari na
Frage 7 Bericht
Tambayoyi a kan ADABIN BAKA
Wanne ne gaskiya dangane da makaɗan fada?
Frage 8 Bericht
HARSHE: AUNA FAHIMTA
A karanta waɗannan labaru, sannan a amsa tambayoyin da suka biyo kowannensu.
Hausawa wasu mutane ne da suka ba abinci muhimmanci a rayuwarsu, domin duk wata fafitika da gwama numfashi da ba hammata iska, ana yi wa ciki ne. Wato cikin biyu: ɗaya ya yiwu an ci an ƙoshi, ko kuma ana cikin halin nema ne.
Kullum, da zaran gari ya waye, wasu tun da jijjifi, za a ga sun fita neman abin da za su ci, su da iyalansu, domin a samu rufin asiri. Saboda haka, ba a barin kowa a gida sai tsofaffi da mata da yara da kuma ragwage, kowa ya tafi neman halaliya.
A al’adance, Hausawa suna da lokuta uku na cin abinci a kowace rana, wato safe da rana da dare. A mafi yawan lokuta da safe akan sha abu mai ruwa-ruwa, kamar koko da ƙosai ko kunu. Wasu kuma, sukan ɗumama abin da aka ci a daren da ya gabata. Da rana, kuma akan dafa duk irin abin da ya samu kamar shinkafa da wake ko dambu ko kuma ɗanwake. Da daddare kuma, kusan kowane gida za a sa mu cewa ana dafa tuwo da miya ne, ko miyar kuka ko kuɓewa ko taushe ko kalkashi da dai sauransu, da nama ko babu nama. Duk ko ma mene ne ya samu, wato dai “Daidai ruwa daidai ƙurji.”
Har ila yau, ko da yake ba kowa yake da ƙarfin ɗora girki sau uku ba a rana saboda halin yau, amma a kan sami maƙwabta na gari masu tausayi da lura, su kan kira maƙwabtansu domin su ci abincin, ko suna da shi ko ba su da shi. Da ma tunfil-azal, an san Bahaushe da halin taimako ga ɗan’uwansa.
A zamanin da, za a ga Bahaushe yana ƙoƙarin ya yi noma domin kada gidansa a zauna da yunwa. Amma yanzu, zamananci ya mayar da tunaninsa ya koma kan kasuwanci ko aikin ofis a maimakon aikin gona saboda lalaci da son jiki.
A labarin an nuna baya ga shan abu mai ruwa-ruwa da safe, wasu Hausawa kan
Frage 9 Bericht
WAKA
Maƙasudin ‘Waƙar ’Yan Baka’ ta Sa’adu Zungur shi ne
Antwortdetails
Kamar yadda mawakin ya fada a baiti na Biyu: Misali.
Aboka, tofo nan ko saurari: Waka
Jawabi ni yanboko maso zaloka jafo'insu bat sho'ami mayoko
Da kaifin halussa awa na moroko
Da Daukoko korya bise gaskiya.
Frage 10 Bericht
HARSHE: NAHAWU
Da ya hango su, ya ce ‘‘Da wa Allah ya haɗa mu?’’
Wannan na nufin da ya hango su,
Sai ya
Antwortdetails
Sai ya yi hanzari ya bi su.
Frage 11 Bericht
HARSHE: NAHAWU
Wannan alamar (–), ita aka fi sani da
Antwortdetails
Ana amfani da karan-dori wajen hoda kalmomi biyu, domni su ba da ma'ana.
Frage 12 Bericht
WAKA
‘Ya ɗan’uwa da ke fatawa a kan zancen,
Tawakkali da du’ai wadda ba bidi’a.
Da fassarar ƙaddara bisa yadda anka faɗi.
Cikin kitabu da sunna wanda ba bidi’a.
Ai ka yi fatawarka gun wannan da bai da sani,
Kuma bai da hikima ta rarrabe mas’alar bidi’a.’
A waɗannan baitoci na ‘Waƙar Bidi’a’ ta Waƙoƙin Sa’adu Zungur ana yin gargaɗi ne kan
Frage 13 Bericht
Tambayoyi a kan AL’ADU
A al’adance, wacce hanya ce aka fi amfani da ita wajen magance ciwo?
Antwortdetails
Jiko: hanya ce wadda ake bi wajen ammfani da mogani
Frage 14 Bericht
Tambayoyi a kan ADABIN BAKA
‘‘Ja ya faɗo, ja ya ɗauka’’
Wane rukunin adabin baka wannan magana ta fito ?
Frage 15 Bericht
Tambayoyi a kan ADABIN BAKA
‘‘Da duniya da gasƙiya, da
Frage 16 Bericht
RUBUTACCEN ADABI: ZUBE
A Ganɗoki na Walin Katsina A. Bello an nuna Ganɗoki ya yi faɗa har da
Antwortdetails
An kasa labarin. zuwa biyu
i - yakin turawo da Gandoki
ii - Yakin Gandoki da aljanu.
Frage 17 Bericht
WASAN KWAIKWAYO
‘Wa ya ce ba ni ba! Wa ya yi ni, wa Yai kamata! Wa kuma zai kama bawa fiye da wanda zan kama!’
Wa ya yi wannan kirari a cikin Shaihu Umar na U. Ladan da D. Lyndersay?
Antwortdetails
Shaihu Umar na U. Ladan da D. Lyndersay
Lokocin do suka kai hari garin gwarawa.
Frage 18 Bericht
WASAN KWAIKWAYO
’Yan wasa mata nawa ne a Kukan Kurciya na M. B. Bambale?
Antwortdetails
'Yammata yan wasa uku ne
1. Binta matar M. Mahmud
2. Salamatu 'yar M. Mahmud
3. Salame Uwargidan M. Sambo
Frage 19 Bericht
Tambayoyi a kan AL’ADU
Makoɗi kayan aiki ne na
Antwortdetails
Domin Kora kaifin wuka, garms, fortanya d-s.
Frage 20 Bericht
Tambayoyi a kan AL’ADU
Wace hanya ce ake bi domin shiga harkar bori?
Antwortdetails
Saboda 'Sulhu' tsakanin aljanu da wanda Suko Shiga jikinsa.
Frage 21 Bericht
RUBUTACCEN ADABI: ZUBE
Jigon labarin ‘‘Kowa Ya Daka Rawar Wani’’ na Magana Jari Ce na III na A. na Imam, ya yi daidai da ‘‘kowa ya
Antwortdetails
Jigo Lagabim 'kiwa ya daka rawar wani' na magana jari ce na III. Shi ne 'kowa ya tsaya, matsayinsa Saboda a labarin maigisan ya ce Su yi caryi shi da matersa, wati ta se gona shi kuwa ya yi aikin gida, dagakarshe ya gozo koda otumame ya aje mato.
Frage 22 Bericht
WAKA
Waƙar ‘Gadar Zare’ ta Zaɓaɓɓun Waƙoƙin Da Da Na Yanzu na D. Abdulkadir ’yar ƙwar nawa ce?
Antwortdetails
Abdulkadir na da 'Kwar biyar Shi ne nake sin mu taru mu gane, camfi da kege rashin ilmi ne, Tsafisu bori rashin hankoli ne. Aminci da su ko hakika bata ne, Da wanta da shirme da shorhdiya.
Frage 24 Bericht
HARSHE: AUNA FAHIMTA
A karanta waɗannan labaru, sannan a amsa tambayoyin da suka biyo kowannensu.
A wani gari can yamma da Magumi, wai shi Tsauni, an yi wani yaro mai suna Salihi. Iyayensa ba masu wadata ba ne, amma sun yi ƙoƙarin ganin ya yi ilmin boko da na Arabiya. Bayan Salihi ya kammala karatun firamare, sai mahaifinsa Tanimu, ya nema masa makarantar gaba da firamare. Domin an ce ‘‘Ilimi gishirin zaman duniya.’’ Amma kuma samo wa Salihi babbar makarantar Magumi bai yi wa mahaifiyarsa Ɗahira daɗi ba, don ba ta son ɗanta ya yi nesa da ita. Dalili shi ne ɗansu tilo namiji, sauran huɗun kuwa duk mata ne. Bugu da ƙari, tana jin munanan labarai iri-iri da kan faru a irin waɗannan makarantu.
Bayan Salihi ya isa makaranta, sai ya duƙufa kan karatu gadan-gadan. Zuwansa ke da wuya, sai suka ƙulla abota da wani ɗan ajinsu, wai shi Kasa. Kafin ya ankara, sai da abokinsa ya jefa shi cikin wata ƙungiyar asiri.
Da ya farga da halin da ya shiga, sai ya yi ƙoƙarin fita daga cikinta, amma aka nuna masa ai ba a haka. ‘‘ In har ka ce za ka fice, lallai za a kassara ka, ko ma a halaka ka’’ in ji abokinsa.
Ganin halin tsaka-mai-wuya da ya shiga, sai ya tsayar da shawarar ya fallasa ƙungiyar, in ya so komai ta tafasa ta ƙone. Ya je ya shaida wa shugaban makaranta. Nan take ya sanya jami’an tsaro suka kamo dukkan ‘yan ƙungiyar. Kotu ta yanke musu hukunci, sannan aka kai su gidan jarun. Da ma an ce, ‘‘ Komai nisan jifa ƙasa za ya faɗo.’’
Wane ne ya shigar da Salihi cikin ƙungiyar asiri?
Antwortdetails
Wani dan ajinsu wai shi'Kasa'.
Frage 25 Bericht
Tambayoyi a kan AL’ADU
Yara masu laƙabi cindo an haife su ne
Antwortdetails
Daga shida zuman sama, sine maso 'cindo'.
Frage 26 Bericht
WASAN KWAIKWAYO
Rabo nawa wasan Shaihu Umar na U. Ladan da D. Lyndersay ya ƙunsa?
Antwortdetails
Rabo Biyu
1. Labarin Haihumar Umar, Mutuwar, babansa, aure makau da fatima (wato gyatu matar Umar) makicin Kwatau do sarkin Zagi, washe gisan makaw.
2. Rabo na Biyu: Labarin Umar da Abdulkarin da yadda suka fito neman mahaifiyar
Frage 27 Bericht
RUBUTACCEN ADABI: ZUBE
‘Ya zama musu alaƙaƙai, ko wane juyin suka yi na su halaka shi, shi ke sama, sai ka ce hancin gauta.’
Wane irin salo aka yi amfani da shi a wannan tsakure na Ganɗoki na Walin Katsina A. Bello?
Antwortdetails
Kamor yadda aka kamanta shi da hancin ganta.
Frage 28 Bericht
HARSHE: AUNA FAHIMTA
A karanta waɗannan labaru, sannan a amsa tambayoyin da suka biyo kowannensu.
Hausawa wasu mutane ne da suka ba abinci muhimmanci a rayuwarsu, domin duk wata fafitika da gwama numfashi da ba hammata iska, ana yi wa ciki ne. Wato cikin biyu: ɗaya ya yiwu an ci an ƙoshi, ko kuma ana cikin halin nema ne.
Kullum, da zaran gari ya waye, wasu tun da jijjifi, za a ga sun fita neman abin da za su ci, su da iyalansu, domin a samu rufin asiri. Saboda haka, ba a barin kowa a gida sai tsofaffi da mata da yara da kuma ragwage, kowa ya tafi neman halaliya.
A al’adance, Hausawa suna da lokuta uku na cin abinci a kowace rana, wato safe da rana da dare. A mafi yawan lokuta da safe akan sha abu mai ruwa-ruwa, kamar koko da ƙosai ko kunu. Wasu kuma, sukan ɗumama abin da aka ci a daren da ya gabata. Da rana, kuma akan dafa duk irin abin da ya samu kamar shinkafa da wake ko dambu ko kuma ɗanwake. Da daddare kuma, kusan kowane gida za a sa mu cewa ana dafa tuwo da miya ne, ko miyar kuka ko kuɓewa ko taushe ko kalkashi da dai sauransu, da nama ko babu nama. Duk ko ma mene ne ya samu, wato dai “Daidai ruwa daidai ƙurji.”
Har ila yau, ko da yake ba kowa yake da ƙarfin ɗora girki sau uku ba a rana saboda halin yau, amma a kan sami maƙwabta na gari masu tausayi da lura, su kan kira maƙwabtansu domin su ci abincin, ko suna da shi ko ba su da shi. Da ma tunfil-azal, an san Bahaushe da halin taimako ga ɗan’uwansa.
A zamanin da, za a ga Bahaushe yana ƙoƙarin ya yi noma domin kada gidansa a zauna da yunwa. Amma yanzu, zamananci ya mayar da tunaninsa ya koma kan kasuwanci ko aikin ofis a maimakon aikin gona saboda lalaci da son jiki.
Wane suna ya fi dacewa da wannan labarin?
Antwortdetails
Noma: Na duke tsohon ciniki kowa ya zo duniya kai ya tarar.
Frage 29 Bericht
Tambayoyi a kan AL’ADU
Barunje shi ne
Antwortdetails
Mai sayar da nama daidai karamin kusi.
Frage 30 Bericht
Tambayoyi a kan ADABIN BAKA
Cikin waɗannan, wanne ne ake kaɗawa?
Antwortdetails
Abu ne dogo wanda akan karkada shi
Frage 31 Bericht
Tambayoyi a kan AL’ADU
Me furen tumfafiya kan ƙara wa mutum?
Antwortdetails
Saboda yana kara wa mutum kwarjini a wajen mutane.
Frage 32 Bericht
HARSHE: AUNA FAHIMTA
A karanta waɗannan labaru, sannan a amsa tambayoyin da suka biyo kowannensu.
A wani gari can yamma da Magumi, wai shi Tsauni, an yi wani yaro mai suna Salihi. Iyayensa ba masu wadata ba ne, amma sun yi ƙoƙarin ganin ya yi ilmin boko da na Arabiya. Bayan Salihi ya kammala karatun firamare, sai mahaifinsa Tanimu, ya nema masa makarantar gaba da firamare. Domin an ce ‘‘Ilimi gishirin zaman duniya.’’ Amma kuma samo wa Salihi babbar makarantar Magumi bai yi wa mahaifiyarsa Ɗahira daɗi ba, don ba ta son ɗanta ya yi nesa da ita. Dalili shi ne ɗansu tilo namiji, sauran huɗun kuwa duk mata ne. Bugu da ƙari, tana jin munanan labarai iri-iri da kan faru a irin waɗannan makarantu.
Bayan Salihi ya isa makaranta, sai ya duƙufa kan karatu gadan-gadan. Zuwansa ke da wuya, sai suka ƙulla abota da wani ɗan ajinsu, wai shi Kasa. Kafin ya ankara, sai da abokinsa ya jefa shi cikin wata ƙungiyar asiri.
Da ya farga da halin da ya shiga, sai ya yi ƙoƙarin fita daga cikinta, amma aka nuna masa ai ba a haka. ‘‘ In har ka ce za ka fice, lallai za a kassara ka, ko ma a halaka ka’’ in ji abokinsa.
Ganin halin tsaka-mai-wuya da ya shiga, sai ya tsayar da shawarar ya fallasa ƙungiyar, in ya so komai ta tafasa ta ƙone. Ya je ya shaida wa shugaban makaranta. Nan take ya sanya jami’an tsaro suka kamo dukkan ‘yan ƙungiyar. Kotu ta yanke musu hukunci, sannan aka kai su gidan jarun. Da ma an ce, ‘‘ Komai nisan jifa ƙasa za ya faɗo.’’
Mece ce dangantakar Salihi da Ɗahira?
Antwortdetails
Kamor yadda ya fito a labarin wato abin bai wa mahaifiyeisa dodi ba.
Frage 33 Bericht
RUBUTACCEN ADABI: ZUBE
labarin ‘Kowa Ya Dogara Ga Allah, Kada Ya Ji Tsoron Mahassada, Balle Ƙeta’ na cikin Magana Jari Ce na III na A. Imam, ya amsa sunansa ganin yadda
Antwortdetails
An halako Wazirin: Wajen hassada akan Audun Ugu.
Frage 34 Bericht
WAKA
“Ita ko bante ta ƙetara sai ta haihu, In ka san kuɗi su ƙare a suna”
Wannan tsakure na ‘Waƙar Zambon Ƙazama’ ta Mal. Aliyu Namangi, ta Zaɓaɓɓun Waƙoƙin Da Da Na Yanzu, na D. Abdulkadir yana Magana ne a kan
Antwortdetails
Kamar yadda mowallafin ya rera a baiti na 18 Zababbun Wakokin Da da na Yanzu no
Frage 35 Bericht
Tambayoyi a kan ADABIN BAKA
‘‘Balarabe na Balaraba
Sannu Balaraba
Sai wata rana.’’
Me Haruna Uji, ke nuna wa a wannan tsakure?
Frage 36 Bericht
HARSHE: AUNA FAHIMTA
A karanta waɗannan labaru, sannan a amsa tambayoyin da suka biyo kowannensu.
Hausawa wasu mutane ne da suka ba abinci muhimmanci a rayuwarsu, domin duk wata fafitika da gwama numfashi da ba hammata iska, ana yi wa ciki ne. Wato cikin biyu: ɗaya ya yiwu an ci an ƙoshi, ko kuma ana cikin halin nema ne.
Kullum, da zaran gari ya waye, wasu tun da jijjifi, za a ga sun fita neman abin da za su ci, su da iyalansu, domin a samu rufin asiri. Saboda haka, ba a barin kowa a gida sai tsofaffi da mata da yara da kuma ragwage, kowa ya tafi neman halaliya.
A al’adance, Hausawa suna da lokuta uku na cin abinci a kowace rana, wato safe da rana da dare. A mafi yawan lokuta da safe akan sha abu mai ruwa-ruwa, kamar koko da ƙosai ko kunu. Wasu kuma, sukan ɗumama abin da aka ci a daren da ya gabata. Da rana, kuma akan dafa duk irin abin da ya samu kamar shinkafa da wake ko dambu ko kuma ɗanwake. Da daddare kuma, kusan kowane gida za a sa mu cewa ana dafa tuwo da miya ne, ko miyar kuka ko kuɓewa ko taushe ko kalkashi da dai sauransu, da nama ko babu nama. Duk ko ma mene ne ya samu, wato dai “Daidai ruwa daidai ƙurji.”
Har ila yau, ko da yake ba kowa yake da ƙarfin ɗora girki sau uku ba a rana saboda halin yau, amma a kan sami maƙwabta na gari masu tausayi da lura, su kan kira maƙwabtansu domin su ci abincin, ko suna da shi ko ba su da shi. Da ma tunfil-azal, an san Bahaushe da halin taimako ga ɗan’uwansa.
A zamanin da, za a ga Bahaushe yana ƙoƙarin ya yi noma domin kada gidansa a zauna da yunwa. Amma yanzu, zamananci ya mayar da tunaninsa ya koma kan kasuwanci ko aikin ofis a maimakon aikin gona saboda lalaci da son jiki.
Labarin ya na nuna cewa Bahaushe yakan yi noma domin
Frage 37 Bericht

A labarin, akan yi ɗan wake da
Frage 38 Bericht
HARSHE: AUNA FAHIMTA
A karanta wa?annan labaru, sannan a amsa tambayoyin da suka biyo kowannensu.
Hausawa wasu mutane ne da suka ba abinci muhimmanci a rayuwarsu, domin duk wata fafitika da gwama numfashi da ba hammata iska, ana yi wa ciki ne. Wato cikin biyu: ?aya ya yiwu an ci an ?oshi, ko kuma ana cikin halin nema ne.
Kullum, da zaran gari ya waye, wasu tun da jijjifi, za a ga sun fita neman abin da za su ci, su da iyalansu, domin a samu rufin asiri. Saboda haka, ba a barin kowa a gida sai tsofaffi da mata da yara da kuma ragwage, kowa ya tafi neman halaliya.
A al?adance, Hausawa suna da lokuta uku na cin abinci a kowace rana, wato safe da rana da dare. A mafi yawan lokuta da safe akan sha abu mai ruwa-ruwa, kamar koko da ?osai ko kunu. Wasu kuma, sukan ?umama abin da aka ci a daren da ya gabata. Da rana, kuma akan dafa duk irin abin da ya samu kamar shinkafa da wake ko dambu ko kuma ?anwake. Da daddare kuma, kusan kowane gida za a sa mu cewa ana dafa tuwo da miya ne, ko miyar kuka ko ku?ewa ko taushe ko kalkashi da dai sauransu, da nama ko babu nama. Duk ko ma mene ne ya samu, wato dai ?Daidai ruwa daidai ?urji.?
Har ila yau, ko da yake ba kowa yake da ?arfin ?ora girki sau uku ba a rana saboda halin yau, amma a kan sami ma?wabta na gari masu tausayi da lura, su kan kira ma?wabtansu domin su ci abincin, ko suna da shi ko ba su da shi. Da ma tunfil-azal, an san Bahaushe da halin taimako ga ?an?uwansa.
A zamanin da, za a ga Bahaushe yana ?o?arin ya yi noma domin kada gidansa a zauna da yunwa. Amma yanzu, zamananci ya mayar da tunaninsa ya koma kan kasuwanci ko aikin ofis a maimakon aikin gona saboda lalaci da son jiki.
Me ake nufi da gwama nunfashi a labarin?
Frage 39 Bericht
HARSHE: NAHAWU
Wanne ne bare dangane da jinsi?
Frage 40 Bericht
Tambayoyi a kan AL’ADU
Wace sarauta ce ta shafi kula da baitulmali?
Antwortdetails
Shi ne mai rabin Zakka.
Frage 41 Bericht
Tambayoyi a kan AL’ADU
Ɗan matar da ke aure a gidan da ba a nan ta haife shi ba, shi ne
Antwortdetails
Saboda sabin mijin da ta aura ba shi ne ubansa ba.
Frage 42 Bericht
HARSHE: AUNA FAHIMTA
A karanta waɗannan labaru, sannan a amsa tambayoyin da suka biyo kowannensu.
A wani gari can yamma da Magumi, wai shi Tsauni, an yi wani yaro mai suna Salihi. Iyayensa ba masu wadata ba ne, amma sun yi ƙoƙarin ganin ya yi ilmin boko da na Arabiya. Bayan Salihi ya kammala karatun firamare, sai mahaifinsa Tanimu, ya nema masa makarantar gaba da firamare. Domin an ce ‘‘Ilimi gishirin zaman duniya.’’ Amma kuma samo wa Salihi babbar makarantar Magumi bai yi wa mahaifiyarsa Ɗahira daɗi ba, don ba ta son ɗanta ya yi nesa da ita. Dalili shi ne ɗansu tilo namiji, sauran huɗun kuwa duk mata ne. Bugu da ƙari, tana jin munanan labarai iri-iri da kan faru a irin waɗannan makarantu.
Bayan Salihi ya isa makaranta, sai ya duƙufa kan karatu gadan-gadan. Zuwansa ke da wuya, sai suka ƙulla abota da wani ɗan ajinsu, wai shi Kasa. Kafin ya ankara, sai da abokinsa ya jefa shi cikin wata ƙungiyar asiri.
Da ya farga da halin da ya shiga, sai ya yi ƙoƙarin fita daga cikinta, amma aka nuna masa ai ba a haka. ‘‘ In har ka ce za ka fice, lallai za a kassara ka, ko ma a halaka ka’’ in ji abokinsa.
Ganin halin tsaka-mai-wuya da ya shiga, sai ya tsayar da shawarar ya fallasa ƙungiyar, in ya so komai ta tafasa ta ƙone. Ya je ya shaida wa shugaban makaranta. Nan take ya sanya jami’an tsaro suka kamo dukkan ‘yan ƙungiyar. Kotu ta yanke musu hukunci, sannan aka kai su gidan jarun. Da ma an ce, ‘‘ Komai nisan jifa ƙasa za ya faɗo.’’
Wane ne tauraron labarin?
Antwortdetails
Shi ne wanda aka gina labarin a kansa
Frage 43 Bericht
WASAN KWAIKWAYO
Su wa Makau ya kira jakkai a wasan Shaihu Umar na U. Ladan Da D. Lyndersay?
Antwortdetails
Shaihu Umar na U. Ladon da D. Iyndersay.
Makau ya kira su jikkai saboda rasui tunaninsu a wasan.
Frage 44 Bericht
HARSHE: AUNA FAHIMTA
A karanta waɗannan labaru, sannan a amsa tambayoyin da suka biyo kowannensu.
A wani gari can yamma da Magumi, wai shi Tsauni, an yi wani yaro mai suna Salihi. Iyayensa ba masu wadata ba ne, amma sun yi ƙoƙarin ganin ya yi ilmin boko da na Arabiya. Bayan Salihi ya kammala karatun firamare, sai mahaifinsa Tanimu, ya nema masa makarantar gaba da firamare. Domin an ce ‘‘Ilimi gishirin zaman duniya.’’ Amma kuma samo wa Salihi babbar makarantar Magumi bai yi wa mahaifiyarsa Ɗahira daɗi ba, don ba ta son ɗanta ya yi nesa da ita. Dalili shi ne ɗansu tilo namiji, sauran huɗun kuwa duk mata ne. Bugu da ƙari, tana jin munanan labarai iri-iri da kan faru a irin waɗannan makarantu.
Bayan Salihi ya isa makaranta, sai ya duƙufa kan karatu gadan-gadan. Zuwansa ke da wuya, sai suka ƙulla abota da wani ɗan ajinsu, wai shi Kasa. Kafin ya ankara, sai da abokinsa ya jefa shi cikin wata ƙungiyar asiri.
Da ya farga da halin da ya shiga, sai ya yi ƙoƙarin fita daga cikinta, amma aka nuna masa ai ba a haka. ‘‘ In har ka ce za ka fice, lallai za a kassara ka, ko ma a halaka ka’’ in ji abokinsa.
Ganin halin tsaka-mai-wuya da ya shiga, sai ya tsayar da shawarar ya fallasa ƙungiyar, in ya so komai ta tafasa ta ƙone. Ya je ya shaida wa shugaban makaranta. Nan take ya sanya jami’an tsaro suka kamo dukkan ‘yan ƙungiyar. Kotu ta yanke musu hukunci, sannan aka kai su gidan jarun. Da ma an ce, ‘‘ Komai nisan jifa ƙasa za ya faɗo.’’
Ina aka kai su Kasa bayan an yanke musu hukunci?
Antwortdetails
Kotu ta yanke muzu hukucin Zaman jarun.
Frage 45 Bericht
HARSHE: NAHAWU
Wanne ne keɓaɓɓen bayanin wasalin /a/?
Antwortdetails
Harshe na tsayawa a tsakiyar bakin dan Adam.
Frage 46 Bericht
Tambayoyi a kan ADABIN BAKA
‘‘ƙulun-ƙulu-fita.’’
Antwortdetails
Amsa ce ta tambayer kacici-kacici.
Frage 47 Bericht
HARSHE: AUNA FAHIMTA
A karanta waɗannan labaru, sannan a amsa tambayoyin da suka biyo kowannensu.
A wani gari can yamma da Magumi, wai shi Tsauni, an yi wani yaro mai suna Salihi. Iyayensa ba masu wadata ba ne, amma sun yi ƙoƙarin ganin ya yi ilmin boko da na Arabiya. Bayan Salihi ya kammala karatun firamare, sai mahaifinsa Tanimu, ya nema masa makarantar gaba da firamare. Domin an ce ‘‘Ilimi gishirin zaman duniya.’’ Amma kuma samo wa Salihi babbar makarantar Magumi bai yi wa mahaifiyarsa Ɗahira daɗi ba, don ba ta son ɗanta ya yi nesa da ita. Dalili shi ne ɗansu tilo namiji, sauran huɗun kuwa duk mata ne. Bugu da ƙari, tana jin munanan labarai iri-iri da kan faru a irin waɗannan makarantu.
Bayan Salihi ya isa makaranta, sai ya duƙufa kan karatu gadan-gadan. Zuwansa ke da wuya, sai suka ƙulla abota da wani ɗan ajinsu, wai shi Kasa. Kafin ya ankara, sai da abokinsa ya jefa shi cikin wata ƙungiyar asiri.
Da ya farga da halin da ya shiga, sai ya yi ƙoƙarin fita daga cikinta, amma aka nuna masa ai ba a haka. ‘‘ In har ka ce za ka fice, lallai za a kassara ka, ko ma a halaka ka’’ in ji abokinsa.
Ganin halin tsaka-mai-wuya da ya shiga, sai ya tsayar da shawarar ya fallasa ƙungiyar, in ya so komai ta tafasa ta ƙone. Ya je ya shaida wa shugaban makaranta. Nan take ya sanya jami’an tsaro suka kamo dukkan ‘yan ƙungiyar. Kotu ta yanke musu hukunci, sannan aka kai su gidan jarun. Da ma an ce, ‘‘ Komai nisan jifa ƙasa za ya faɗo.’’
Wane take ya fi dacewa da wannan labari?
Antwortdetails
Sabode yo shigo tsaka-mai-wuya, ya tsayer da shawarar fallasasu.
Frage 48 Bericht
RUBUTACCEN ADABI: ZUBE
Labarun cikin Magana Jari ce na III na A. Imam, an shirya su ne bisa salon
Antwortdetails
Labarun Magana jari ce na III an Shirya su ne bese salan ji ka
Karu: Kamar 'Labarin' sai bango ya tsage kadongare kan samu wajen Shiga
Frage 49 Bericht
HARSHE: NAHAWU
Wanne ne ɗan jirge?
Antwortdetails
Bayan iska ta san datse a cikin baki, sai ta saki ta fita ta gefen harshe.
Frage 50 Bericht
Tambayoyi a kan ADABIN BAKA
Mece ce dangantakar Gizo da Ƙoƙi a tatsuniyoyin Hausa?
Antwortdetails
Matar Gizo = Koki.
Möchten Sie mit dieser Aktion fortfahren?